Umar Garba kan yadda zaben gwamnoni ya gudana a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:39
A Najeriya, wani abu da aka yi la’akari da shi a lokacin zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun dokokin jihohi da aka gudanar a karshen makon jiya, shi ne karancin fitowar jama’a a wasu yankuna na kasar ciki har da Lagos birni mafi girma a kasar.
To sai dai yayin da wasu suka ki fitowa zaben saboda fargaba, wasu kuwa sun ce sam ba sa sha’awar kada kuri’unsu ne a zaben na gwamnoni.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal, ya zanta da Alhaji Umar Garba Alangawari, wanda ya bi diddigin zaben shugaban kasa da kuma na gwamnoni a Najeriyar.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu