Yusuf Ya'u kan fasahar sanya wa na'urori basirar dan Adam ta AI
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:30
Fasahar sanya wa na'urori kundin tunani ko kuma basirar dan Adam da ake kira da AI, wato Artificial Intelligence a turance, na ci gaba da bunkasa a sassan duniya, musamman a tsakanin kasashen da suka cigaba, abinda ya sanya wasu daga cikin kasashen fara kiraye-kirayen da a samar da wasu dokoki da za su idanu a kan yadda ake amfani da fasahar.
Karbuwa gami da yaduwar fasahar ta AI ya sanya masana kimiyyar ilimin Komfuta fara muhawara akan irin cigaba da kuma barazanar da ke tattare da ita.
Dangane da wannan batu Michael Kusduson ya tattauna da Yusuf Ya'u, masani kuma mai sharhi a kan kimiyya da fasahar zamani.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu