Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mele Kyari kan yarjejeniyar NNPCL da India na samarwa 'yan Najeriya takin zamani

Wallafawa ranar:

Kamfanin kula da harkakokin man fetur na Najeriya NNPCL ya rattaba hannu kan yarjejeniya da kamfanin Indorama na kasar India, domin samar da takin zamani da sauran albarkatun iskar gas ga Najeriya.

Kamfanin kula da harkakokin man fetur na Najeriya NNPCL ya rattaba hannu kan yarjejeniya da kamfanin Indorama na kasar India, domin samar da takin zamani da sauran albarkatun iskar gas ga Najeriya.
Kamfanin kula da harkakokin man fetur na Najeriya NNPCL ya rattaba hannu kan yarjejeniya da kamfanin Indorama na kasar India, domin samar da takin zamani da sauran albarkatun iskar gas ga Najeriya. © Mele Kyari twitter
Talla

Indorama zai zuba jarin dalar Amurka biliyan 7 cikin shekaru 6, kuma ana saran yarjejeniyar ta bai wa sama da mutune dubu 55 ayyukan yi. 

Dangane da wannan batu wakilinmu da ke Abuja Muhammad Sani Abubakar, ya zanta da shugaban kamfanin NNPCL Mele Kyari, domin jin abubuwan da yarjejeniyar ta kunsa da kuma amfaninta ga Najeriya. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.