Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

CISLAC ta bukaci kyautata nagarta a fannin shari'un bayan zabe da kuma sauye-sauye

Wallafawa ranar:

A Najeriya, Kungiyar CISLAC da ke bin diddigir ayyukan Majalisar da yaki da rashawa ta gudanar da wani taron karawa juna sani a birnin Legas dangane da kokarin samar da sauye sauye a harkokin zaben Najeriya da kuma kyautata nagarta a bangaren shari'un bayan zabe.

Logon kungiyar farar hula ta CISLAC a Najeriya
Logon kungiyar farar hula ta CISLAC a Najeriya © CISLAC
Talla

Shugaban kungiyar Auwal Musa Rafsanjani ya bayyana mana muhimammancin taron a zantawarsa da Ahmed Abba

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.