Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Siyasa na kokarin haddasa rarrabuwar kai tsakanin jaruman Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin nishadi tare da Salissou Hamissou da taimakon Hauwa Kabir, ya mayar da hankali kan yadda can a masana'antar Kannywood siyasa ke shirin haddasa gagarumar matsala bayan samun rarrabuwar kai tsakanin jarumai bayan zaben gwamnonin da ya gudana a Sassan Najeriya

Fitaccen mawaki a Najeriya Dauda Kahutu Rarara
Fitaccen mawaki a Najeriya Dauda Kahutu Rarara © Daily Trust
Talla

Can a Jamhuriyyar Nijar kuma, shirin a wannan mako ya tattauna da matashin mawaki Safiyanu Super Star wanda tauraruwarsa ke ci gaba da haska bayan farfadowa  daga koma bayan da ya fuskanta.

Haka zalika akwai yadda ta ke kayawa a bukukuwan gasar kalankuwar fina-finan mata can a kasar Faransa.

Ku latsa alamar sauti don saurarin cikakken shirin......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.