Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Yadda kusan rabin Harsunan da ake amfani da su ke fuskantar barazanar bacewa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Nishadi' na wannan makon tare da Mahaman Salissou Hamissou, ya yi duba ne akan yadda wasu Harsuna ke fuskantar bazanar bacewa a doron kasa, sabida yadda masu su ke daina amfani dasu.

Wasu mata da suka halarci wani bikin al'ada a Afrika.
Wasu mata da suka halarci wani bikin al'ada a Afrika. © RFI/Darlington Porkpa
Talla

Wannan lamari dai ya fi kamari ne a kasashen da ke yankin Tabkin Chadi.

Ko menene dalilin da ke haifar da hakan? da kuma hanyoyin da za a bi wajen magance matsalar? Sai ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.