Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda Kamfanoni ke ficewa daga Cross River saboda tsanantar haraji

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a kai miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda wasu kamfanoni ke ficewa daga Jihar Cross River a yankin Neja Delta saboda tsanantar harajin da ya wuce kima, galibi ma ba bisa ka'ida ba. Ayi saurare Lafiya 

Wani yanki a jihar Cross Rivers.
Wani yanki a jihar Cross Rivers. AFP - ALEXIS HUGUET
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.