Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labarun mako: Fafaroma ya bukaci kawo karshen rikice-rikice a duniya.

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, masamman yadda kutun Faransa ta daure tsohon shugaban kasar Nicola Sarkozy tsawon shekaru uku, da kuma ziyarar da Shugaban Darikar Katolika ta Duniya, Fafaroma Francis ya kai kasar Iraki a karon farko, inda ya bukaci kawo karshen tsattsauran ra’ayi da rikice-rikice a duniya.

Shugaban Darikar Katolika ta Duniya, Fafaroma Francis yayin ziyarar da yakai kasar Iraki.
Shugaban Darikar Katolika ta Duniya, Fafaroma Francis yayin ziyarar da yakai kasar Iraki. AP - Gregorio Borgia
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.