Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran mako: Majalisar Dinkin Duniya ta kawo karshen zaman sojojin a Mali

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya yi bitan wasu daga cikin labaran da suka fi daukar hankali cikin mako mai karewa, ciki har da yadda Majalisar Dinkin Duniya ta kawo karshen zaman sojojinta na MUNISMA a Mali, bayan da suka kwashe tsawon shekaru 10 suna aiki.

Zaman kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya.
Zaman kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya. © REUTERS / DAVID DEE DELGADO
Talla

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.