Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran mako: Bankin duniya ya tallafawa kasashen Tafkin Chadi da dala dubu 1

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya yi bitan wasu daga cikin labaran da suka fi daukar hankali cikin mako mai karewa, ciki har da yadda bankin diniya ya tallafawa kasashen da ke yankin Tafkin Chadi da dala dubu daya, don murmurewa daga komabayan da suka samu sabida rikicin Boko Haram.

Shalkwatar bankin duniya da ke birnin Washington, D.C na Amurka.
Shalkwatar bankin duniya da ke birnin Washington, D.C na Amurka. @wikipedia
Talla

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.