Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar labaran Mako ; Sai bayan Ukraine ta fita daga yaki za ta iya shiga NATO

Wallafawa ranar:

Biden ya shaidawa taron manema labarai a kasar Finland kwana guda bayan taron kungiyar inda mambobin kungiyar suka gaza baiwa Ukraine damar shiga NATO, "Ba batun shiga ko akasin haka bane, lokaci ake jira. Biden ya gana da shugabannin yankin Nordic a Helsinki na kasar Finland,Shugaba Niinisto ya karbi bakuncin taron da ya samu halartar firaministan Sweden, Norway, Denmark da kuma Iceland.A cikin shirin mu zagaya Duniya Rukkaya Abba Kabara ta dubi a kan wannan labari da wasu a kai.

Shugaban kasar Ukraine a taron Shugabanin kasashen NATO
Shugaban kasar Ukraine a taron Shugabanin kasashen NATO © REUTERS / YVES HERMAN
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.