Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Wasu daga cikin muhimman labarun da suka wakana a makon da ya gabata

Wallafawa ranar:

Za a ji yadda aka sake zabar sabuwar ranar gudanar da zaben shugabancin kasar Senegal,Al’ummar Sudan ta Kudu sun tsallake rijiya da baya, domin kuwa aniyar wani sabon mugu da ya bayyana ce ta watse bayanda ya yi kokarin shirya juyin mulki a kasar, duk da cewar har yanzu basu gama murmurewa daga  kazamin yakin basasar da ya tagayyara su ba, wato dai ana kukan targade karaya kuma na neman kunno kai. 

Magoya bayan kungiyoyin farraren hula  a Senegal
Magoya bayan kungiyoyin farraren hula a Senegal REUTERS - ZOHRA BENSEMRA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.