Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

AFDB ya ware dala biliyan 1.5 don dakile matsalar yunwa a Afirka

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan lokaci ya tattauna akan matakin Bankin raya kasashen Afirka na AfDB kan amincewa da ware Dala biliyan guda da rabi a matsayin agajin gaggawa domin taimakawa jama’ar dake nahiyar wajen shawo kan matsalar karancin abinci sakamakon yakin kasar Ukraine.

Akinwumi Adeshina, Shugaban Bankin Raya kasashen Afirka AFDB.
Akinwumi Adeshina, Shugaban Bankin Raya kasashen Afirka AFDB. AFP / Sia Kambou
Talla

Shugaban Bankin Akinwumi Adeshina ya ce akalla manoma miliyan 20 dake Afirka za su amfana daga wannan shiri domin noma tan miliyan 30 na nauyin abinci iri iri da suka hada da alkama da masara da waken soya wadanda ake sayowa daga Ukraine.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.