Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda Najeriya ta gaza mutunta yarjejeniyar Malabo da ke fatan ceto Noma- 2

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka rayuwarka tare da Nasiru Sani ya dora kan makamancin shirin na Makon jiya da ya yi duba kan yadda Najeriya ta gaza mayar da hankali don cimma alkawurran da aka dauka karkashin Yarjejeniyar Malabo da ta bukaci sanya kashi 10 na kasafin kudin kasashen Afrika a fannonin aikin noma.

Manoman shinkafa na cikin aiki noma
Manoman shinkafa na cikin aiki noma Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.