Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Rahoton hadin-gwiwar kungiyoyin manoman Najeriya dake gargadi kan yawan amfanin gonar da ake sacewa

Wallafawa ranar:

Shirin namu a wannan makon, zai duba rahoton hadin-gwiwar kungiyoyin manoman Najeriya dake gargadi kan yawan amfanin gonar da ake sacewa musamman a gonakin arewacin kasar a daidai wannan lokacin na girbi, satar hatsin da rahoton ke cewa zai shafi girbin bana ta fannin karanci da tsadar cimmaka.

Albarkatun gona
Albarkatun gona © David Baché /RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.