Muhallinka Rayuwarka
Shiri na musamman kan yadda ake amfani da fasahar AI a bangaren noma da kiwo
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:32
Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' a wannan karon ya yi nazari ne kan yadda a yanzu ake amfani da Kirkirarriyar Basirar Ai a bangaren noma da kiwo musamman a wannan lokaci da ake kokarin wadata duniya da abinci.
Talla
Tuni dama dai kasashen da suka ci gaba suka dade wajen yin amfani da irin wannan fasahar don samarwa al'ummar su wadatatcen abinci.
Sai dai duk da dadewa da wannan fahasa tayi, kasashe masu tasowa yanzu ne aka fara amfani da ita.
Danna alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nasiru Sani.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu