Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 312 (Yada mata ke karya dokar adana kudi)

Wallafawa ranar:

A cikin shirin rayuwata na wannan rana,zeynab Ibrahim ta mayar da hankali kan wannan matsala da ta shafi batun adana kudi da mata ke yi a rigar mama.Wasu matan na adana kudi bakin zane ,duk da cewa gwamnatin Najeriya ta sanar da daukar matakai na hukunta masu kaucewa adana kudi ba bisa ka'ida ba.

Yagaggun kudi a Najeriya
Yagaggun kudi a Najeriya Solacebase
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.