Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 540 (Matsalar kibar da ta wuce kima ga mata)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya yi duba kan matsalar kibar da ta wuce kima, wadda ke da nasaba da ciye-ciye marasa misaltuwa da kuma rashin motsa jiki, Mata da dama ne dai ke fama da wannan matsala inda kuma suke fuskantar tsangawama ko kyama daga wadanda ba su fama da wannan matsala. 

Mata da dama ne ke fuskantar muzantawa saboda matsalar ta kibar da ta wuce kima ko kuma Obesity.
Mata da dama ne ke fuskantar muzantawa saboda matsalar ta kibar da ta wuce kima ko kuma Obesity. REUTERS/Finbarr O'Reilly/Files
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.