Isa ga babban shafi
Rayuwata

Matsin tattalin arziki ya jefa iyalai da dama cikin rayuwar kunci

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana, ya duba halin matssin tattalin arzzikin da iyalai da dama suka tsinci kan su, musamman a kasashen masu tasowa, daidai lokaccin da shirye-shiryen gudanar da bukukuwan sallah karama a sassan duniya.

Wasu mata a Iraqi kenan, lokacin da suke sayayya a wata kasuwa da ke birnin Qum.
Wasu mata a Iraqi kenan, lokacin da suke sayayya a wata kasuwa da ke birnin Qum. © AP - Vahid Salemi
Talla

A irin wannan lokaci na bukukuwan sallah, al'ummar musulmi kan dukufa wajen dinka sabbin tufafi, musamman ga yara, da kuma shirya liyafar cin abinci da kuma ziyarce-ziyarce.

Matsin tattalin arziki ya jefa iyalai da dama cikin halin ni 'yasu, inda masana ke danganta hakan da rikicin da ke wakana tsakanin Rasha da Ukraine, daidai lokacin da ake farfado wa daga matsin tattalin arzzikin da annobar Covid-19 ta jefa duniya.

Shiga alamar sauti, domin sauraron Zainab Ibrahim cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.