Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa: karin bayani kan Manhajar TikTok

Wallafawa ranar:

Kamar yadda aka saba a kowane mako, shirin 'Tambaya da Amsa' na yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, ciki harda karin bayani kan manhajar TikTok.

Manhajar barkwanci da nishadi ta TikTok
Manhajar barkwanci da nishadi ta TikTok VALERIE MACON AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.