Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa: Karin bayani kan kungiyar Taliban dake Afghanistan

Wallafawa ranar:

Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda yakin Afghanistan da karbe ikon da kungiyar Taliban ta yi baya-bayan nan.

Mai magana da yawun kungiyar Taliban Zabihullah Mujahid, yayin jawabi a Kaboul 24/08/21.
Mai magana da yawun kungiyar Taliban Zabihullah Mujahid, yayin jawabi a Kaboul 24/08/21. Hoshang Hashimi AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.