Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Amsar tambaya kan tasirin tsohon shugaban tarayyar Soviet Mikhail Gorbachev ga Duniya

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson a wannan mako ya sake amsa muhimman tambayoyin da masu sauraro suka aiko, ciki har da amsar tambaya kan tasirin tsohon shugaban tarayyar Soviet Mikhail Gorbachev da ya mutu a farkon makon da muke bankwana da shi, mutumin da ya yi rawar gani wajen kawo karshen yakin cacar baka a Duniya da kuma baiwa kasashen da ke karkashin tarayyar ta soviet damar cin gashin kansu.

Mikhail Gorbachev tsohon shugaban tarayyar Soveit.
Mikhail Gorbachev tsohon shugaban tarayyar Soveit. AP - Boris Yurchenko
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.