Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa:- Muhimman yankin Taiwan ga Amurka da kuma barazanar China

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da amsa tare da Micheal Kuduson na kokarin amsa tambayoyin da masu sauraro ke aiko mana, kuma daga cikin amsoshin tambayoyin da za mu kawo  muku a yau, har da wadda ke neman karin bayani a kan tsibirin Taiwan da abin da ya sa Amurka ke kokarin kare tsibirin duk da cewa na China ne. sai a kasance tare da mu.

Amurka ta sanar da fara tattauanwar kasuwanci da Taiwan duk da barazanar China.
Amurka ta sanar da fara tattauanwar kasuwanci da Taiwan duk da barazanar China. REUTERS - TYRONE SIU
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.