Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Amsar tambaya game da tasirin jagoran shi'a Moqtada Sadr ga siyasar Iraqi

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson kamar yadda ya saba a kowanne mako yakan amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko, inda a wannan karon shirin ya amsa tambaya kan tasirin da fitaccen malamin Shi'ar Iraqi Moqtada Sadr, ke da shi ga siyasar kasar da ma takaitaccen bayani kan tsohuwar tarayyar Soviet da kuma dalilin rushewarta.

Fitacce kuma jagoran 'yan shi'a na kasar Iraqi Moqtada Sadr.
Fitacce kuma jagoran 'yan shi'a na kasar Iraqi Moqtada Sadr. © AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.