Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

'Tambaya da Amsa' Alfanun maida Syria cikin kungiyar kasashen larabawa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya da Amsa na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraro suka aiko, masamman wanda ake neman karin bayani kan alfanin maido da Syria cikin kungiyar kasashen larabawa.

Shugaban kasar Syria Bachar al-hasad yayin halartan taron kasashen larabawa karon farko cikin shekaru da dama.18/05/23.
Shugaban kasar Syria Bachar al-hasad yayin halartan taron kasashen larabawa karon farko cikin shekaru da dama.18/05/23. AP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.