Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

'Tambaya da Amsa' : karin bayani kan abin da ake nufi da tallafin man fetir

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da wasu masu sauraronmu suka aiko ciki har da tambayar da aka nemi karin bayani kan tallafi da gwamnatoti ke biya a bangaren makamashin man fetir.

Wani dake zuba mai a babur dinsa a kasar Haiti
Wani dake zuba mai a babur dinsa a kasar Haiti AP - Matias Delacroix
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.