Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Bayani a kan shiga kotun hukunta manyan laifuka ta ICC

Wallafawa ranar:

Shiri ne da ke zuwa muku duk mako, kuma a cikinsa muke kawo muku tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, tare da amsoshinsu daidai gwargwadon iko. A cikin shirin wannan mako, za mu ji amsar tambayar da ke neman sanin ko kasa na iya zabar kin shiga kotun duniya, ko kuma watsi da sammacinta.

Shelkwatar Kotun Hukunta manyan laifuka ta Duniya ICC.
Shelkwatar Kotun Hukunta manyan laifuka ta Duniya ICC. AP - Peter Dejong
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.