Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Dalilan da suka haddasa barkewar yaki tsakanin Isra'ila da mayakan Hamas

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micael Kuduson, mayar da hankali kan neman karin bayani dangane da musabbabin sake barkewar rikici tsakanin kungiyar Hamas ta yankin Falasdinu da Isra’ila.

Flasdinawa yayin kokarin ceton wadanda hare-haren jiragen yakin isra'ila suka rutsa da su a Zirin Gaza
Flasdinawa yayin kokarin ceton wadanda hare-haren jiragen yakin isra'ila suka rutsa da su a Zirin Gaza AP - Hatem Ali
Talla

Akwai kuma wasu karin tambayoyin da shirin ya yi wa masu sauraro karin bayani akai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.