Tambaya da Amsa
Tambaya dangane da bayani a kan kisan kare dangin Holocaust
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Tambaya daga Alhaji Haruna Kira da Umar Ladan Baturiya daga jihar Jigawa Najeriya. So suke a banbanta musu tsakanin ta’addanci da ayyukan ‘yan bindiga. Ko akwai dokar da ke hana amfani da karfi fiye da kima a kan irin wadannan masu aikata manyan laifuka?