Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Bayani a kan masu 'kujerar naki' a Majallisar Dinkin Duniya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya Da  Amsa' na wannan mako kaamar kowane mako, ya kawo muku tambayoyi ne da masu sauronmu suka aiko  mana, inda  ya samar da amsoshinsu daidai gwargwadon iko. Daga cikin tambayoyin da muka amsa a yau, akwai wadda ke neman sanin yadda aka yi wasu kebabbun kasashe suka samu "kujerar naki' a Kwamitin Tsaro nna Majalisar Dinkin Duniya.

Magatakardan Majalisar  Dinkin Duniya, Antonio Guterres.
Magatakardan Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres. REUTERS - CAITLIN OCHS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.