Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Ko me ya sa gwamnonin jihohi a Najeriya ba su da iko a kan jami’an tsaro?

Wallafawa ranar:

Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ yana kawo muku amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana ne, kuma duk mako yake zuwa muku a daidai wanna lokaci, kuma a wannan tasha. Ko me ya sa gwamnonin jihohi a Najeriya ba su da iko a kan jami’an tsaro? Wannan tambayar na daya daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau. Sai ku kasance tare da abokinku, Michael Kuduson.

Wasu jami'an tsaron Najeriya a makarantar sakandaren Jangebe, inda 'yan ta'adda suka taba sace dalibai mata sama da 300 a jihar Zamfara.
Wasu jami'an tsaron Najeriya a makarantar sakandaren Jangebe, inda 'yan ta'adda suka taba sace dalibai mata sama da 300 a jihar Zamfara. REUTERS - AFOLABI SOTUNDE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.