Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin Masu Sauraro a kan abin da ke ci musu tuwo a kwarya
Wallafawa ranar:
Kunna - 16:40
A cikin shirin 'Ra'ayoyin Ku Masu Sauraro' kamar yadda muka saba a kowane Juma'a, muna bai wa masu sauraro damar fadin albarkacin bakinsu a kan duk wani abin da ke ci musu tuwo a kwarya. a yau ma gaa ra'ayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana.