Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda wasu kasashe ke shirin kauracewa gasar Olympics ta Beijing 2022

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan yadda wasu kasashe ke kokarin kauracewa gasar Olympics ta hunturu da za ta gudana a birnin Beijing na China cikin shekarar 2022.

Amurka ce farkon kasar da ta sanar da kauracewa gasar ta Olympics gabanin Australia da Birtaniya da kuma Canada su mara mata baya.
Amurka ce farkon kasar da ta sanar da kauracewa gasar ta Olympics gabanin Australia da Birtaniya da kuma Canada su mara mata baya. Saeed KHAN AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.