Isa ga babban shafi
Wasanni

Matakin FIFA da UEFA na dakatar da Rasha daga wasannin kasa-da-kasa

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gamabo Ahmad ya cigaba da tattaunawa ne akan kan matakin hukumomin kwallon kafar Duniya FIFA da UEFA na dakatar da Rasha daga harkokin wasannin kasa-da-kasa, saboda da mamayar da Rasha ta yi wa kasar Ukraine, yayin da abangare daya wasu kasashe sukace baza suyi wasa da kasar ta Rasha ba.

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin na wasa da kwallon kafa  bayan ganawarsa da shugaban FIFA Gianni Infantino a fadar Kremlin da ke birnin Moscow na kasar Rasha a ranar 25 ga watan Nuwamban 2016.
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin na wasa da kwallon kafa bayan ganawarsa da shugaban FIFA Gianni Infantino a fadar Kremlin da ke birnin Moscow na kasar Rasha a ranar 25 ga watan Nuwamban 2016. REUTERS - SPUTNIK
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.