Isa ga babban shafi
Wasanni

Zakarun Turai: Liverpool da Real Madrid sun kai wasan karshe

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako ya duba batun gasar kwallon kafa ta  zakarun nahiyar Turai, wadda kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta Spain da Liverpool ta Ingila suka kai matakin wasan karshe, abin da nufin cewa kungiyoyin biyun za su barje gumi a wasan karshe na gasar. Shirin ya tattauna yadda wasannin kusa da karshe suka kaya  tare da sharhi a kan karon battan da za a yi a wasan karshe.

Mohamed Salah (dama) ya ji rauni a kafadarsa bayan da kaftin din Real Madrid na lokacin Sergio Ramos (hagu) ya kada shi a wasan karshe a wasan karshe na gasar zakarun Turai a 2018.
Mohamed Salah (dama) ya ji rauni a kafadarsa bayan da kaftin din Real Madrid na lokacin Sergio Ramos (hagu) ya kada shi a wasan karshe a wasan karshe na gasar zakarun Turai a 2018. AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.