Wasanni
Duniyar wasanni: Madrid ta lashe gasar zakarun Turai karo na 14
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:08
Shirin Duniyar wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan nasarar da kungiyar Real Madrid na kasar Spain ta yi na lashe gasar zakarun Turai ta kakar bana, sai kuma hira da wani tsahon dan gudun hijar Ahmed Mohammed dan asalin jihar Barno a Najeriya da yaje Birtaniya yana karami kuma yake nuna bajinta a harkar kwallon kafa a manyan kungiyoyi da kuma kokarisa na bada agaji.