Isa ga babban shafi
Wasanni

Duniyar Wasanni: sharhi kan koma bayan wasannin Langa a arewacin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan koma bayan da wasannin Langa ya samu a wasu jihohin arewacin Najeriya, duk da cewa anyi kokarin farfado da shi amma kuma lamarin ya ci tura.

Wasan Langa da aka kara tsakanin Jahohin Najeriya a Birnin Lagos
Wasan Langa da aka kara tsakanin Jahohin Najeriya a Birnin Lagos RFI/Awwal Janyau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.