Amurka
Tsarin Zaben Amurka
Shugaban Amurka Barack Obama ya lashe zaben Shugaban kasa wa’adi na biyu bayan samun kuri’u mafi rinjaye a jahohin Ohio da Wisconsin wanda ya ba shi damar doke Mitt Romney na jam’iyyar Republican. Tuni dai Mitt Romney ya taya Obama Murna ta wayar Salula tare da amsa shan kaye. Faruk Muhammad Yabo ya hada Rahoto game da tsarin Zaben Amurka
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:03