Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayi: Bikin cika shekaru 20 da kafa mulkin dimokradiya a Afrika ta Kudu
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:21
Jiya ne kasar Afrika ta kudu ta yi bikin cika shekaru 20 da kafuwar mulkin demokradiya a cikin kasar, inda shugaba kasa Jacob Zuma ya ce kasar ta kama hanyar cimma muradun ta. Yau akan wannan batu muka tattauna a cikin shirinmu na jin ra'ayoyin masu sauraro.