Shirin Dandalin siyasa a wannan makon ya mayar da hankali ne akan Ziyarar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai a kasar Amurka, tare da Bashir Ibrahim Idris.