Isa ga babban shafi
Vatican-Palestine

Shugaban Palestinawa Na Karkare Ziyara a Vatican

Shugaban Palestinawa Mahmoud Abbas na karkare ziyarar daya kai fadar Paparoma Francins dakee Vatican yau lahadi, inda suka tattauna tare,  kuma suka sanya hannu cikin wata yarjejeniyar fahimtar juna.Fadar Paparoman ta ce ta gamsu matuka da tattaunawan da akayi da Mahmoud Abbas da fatan zasu maidoda dasawa sosai da fahimta juna a koda yaushe.Acewar fadar paparoman ta tattaunawa da fahimtar juna ne, za'a kawar da al'amarin ta'addanci.  

Shugaban Palestinawa Mahmoud Abba tare da Paparoma Francis
Shugaban Palestinawa Mahmoud Abba tare da Paparoma Francis REUTERS/Alberto Pizzoli/Pool
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.