Isa ga babban shafi
jamus

Jamus na leken asirin kasashe kawayenta

Wani rahoton mujallar Der Spiegel da ake bugawa a kasar Jamus ya nuna cewa kasar ta jima tana yi wa sauran kasashe kawayenta leken asiri.

Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel
Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel REUTERS/Wolfgang Rattay
Talla

Mujallar ta ce daga cikin kasashen da Jamus ke yi wa leken asiri har da Amurka, Faransa, kasashen yankin Turai da kuma wasu manyan kungiyoyi na kasa da kasa.

Der Spiegel ta ci gaba cewa wasu da cikin ayyukan leken asirin, Jamus na yin su ne domin kanta, yayin da a wasu lokuta take yin hakan a matsayin kwangila domin Amurka.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.