Kotun Birtaniya ta hana gwamnati aika bakin haure a kasar Rwanda
Kotu a Birtaniya ta bayyana shirin gwamnatin kasar na tisa keyar masu neman mafaka zuwa Rwanda, a matsayin abin da ya sabawa doka, lura da cewa, babu tabbacin kasar ta Afrika na iya bayar da cikakken tsaro da kariya ga mutanen.
Wallafawa ranar:
KasarBirtaniya da Ruwanda sun kula yarjejeniyajibgebakinhauren da sukashigaBurtaniyadominneman ma faka a Ruwanda,
A watanDisembar bara, watababbankotu ta yankehukucindakegoyon bayan matakingomnatin Kasar
Matakin da bakinhauren, da kugiyoyinkarehakkin dan adamsukakalubanta a kotu, yayin da sukadagecewa, kasar ta Ruwandaba zataiyasamar da tsaro ga bakin hauren da za’atusokeyarsu a kasar ba.
SakatarenharkokincikingidanBurtaniyayadagecewa, Ruwandaitace kasa ta uku mafitsaro a nahiyar Afrika, kumata yikaurinsunawajentsugunar da yangudunhijjira da haure.
Hukuncinkotun daukaka karar daalkalan uku sukajagoranta, sun bayyanamatakingwamnatin a matsayinabin da bai dace ba, kuma babbankoma baya ne ga FiraministanBirtaniya Rishi Sunak, wandaya sha alwashintabbatar da dakilematsalarkwarararbakinzuwakasar. Saidaiprimistan ya ki amincewa da hukuncinkotun.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu