Tour de France
Mark Cavendish ya lashe mataki na 5 a Tour de France
Mark Cavendish ya lashe gasar Tour De France mataki na biyar da aka kammala a tseren Kilomita 228.5 daga Cagne-sur-Mer zuwa Marseille. Cavendish, yana cikin zaratan ‘Yan tseren keke da ke haskawa a bana, domin ya lashe mataki 23 a baya, a gasar Tour de Faransa da ake gudanarwa karo na 100 a bana.
Wallafawa ranar:
Talla
Har yanzu dan tseren Australia ne Simon ke sanye da doruwar riga. A Mataki na biyarna tseren Keken, Cavendish wanda ke tuka keken kungiyar Omega-Pharma ya sha gaban Edvald Hagen na kungiyar Sky.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu