Isa ga babban shafi
Bundesliga

Bayern tana dab da lashe Bundesliga

A karshen makon gobe, Kungiyar Bayern Munich ake sa ran zata lashe kofin gasar Bundesliga bayan ta doke Bayer Leverkusen ci 2-1 a karshen makon nan daya gabata. Tazarar maki 23 ne Bayern Munich ta ke jagorancin bundesliga, kuma a karshen makon gobe kungiyar tana iya lashe kofin gasar karo na 24 idan har ta samu nasara akan Mainz, kuma abokan adarwata Dortmund da Schalke suka tashi wasansu kunnen doki.

Thomas Mueller na Bayern Munich yana murza kwallo  a gasar Bundesliga
Thomas Mueller na Bayern Munich yana murza kwallo a gasar Bundesliga REUTERS/Ina Fassbender
Talla

A bana Bayern Munich ta buga wasanni 50 ba tare da samun galabarta ba a Bundesliga karkashin Josep Guardiola.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.