Isa ga babban shafi
Bundesliga

Bayern Munich ta lashe Bundesliga

Kungiyar Bayern Munich ta lashe kofin Bundesliga karo na 24 a kasar Jamus bayan ta doke Hertha Berlin ci 3-1 a jiya Talata. A bana Guardiola ya lashe kofin ne a Bayern Munich saura wasanni bakwai a kammala gasar, da tazarar maki 25 tsakanin shi Borussia Dortmund kuma ba tare da samun Bayern ba a bana.

'Yan wasan Kungiyar Bayern Munich suna murnar lashe Bundesliga karo na 24 a Jamus
'Yan wasan Kungiyar Bayern Munich suna murnar lashe Bundesliga karo na 24 a Jamus REUTERS/Kai Pfaffenbach
Talla

Yanzu Guardiola ya lashe kofuna uku a watanni 9 da ya kwashe yana aikin horar da Bayern Munich, da suka kun shi babban kofin Super na Turai da kofin zakarun kungiyoyin kwallon kafa na duniya da kuma wannan kofin na Bundesliga.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.