Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Juventus ta lashe kofin Italiya

Juventus ta lashe kofin kalubale na Italiya a daren jiya laraba bayan ta sha da kyar a hannun Lazio 2-1. Alessandro Matri ne ya kwaci Juventus a hannun Lazio a a cikin minti 30 da aka kara na wasan bayan sun kammala minti 90 suna ci 1 da 1.

Juventus ta lashe kofin Seria A da kofin Italiya.
Juventus ta lashe kofin Seria A da kofin Italiya. REUTERS
Talla

Juve ta lashe kofuna biyu a bana bayan ta lashe kofin Seria A tuntuni, kuma yanzu tana harin lashe kofi na uku idan ta doke Barcelona a gasar zakarun Turai da za su fafata a ranar 6 ga watan Yuni.

Wannan ne karo na farko da Juve ta lashe kofin a tsawon shekaru 20.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.