Isa ga babban shafi
Wasanni

Djokovic da Serena sun shirya wa Wimbledon

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasannin ya yi sharhi ne game da wasan Tennis gasar Wimbledon daya daga cikin manyan gasannin Tennis a duniya da za’a fara fafatawa a yau Litinin a London. Sannan shirin ya tabo wasan kwallon kafa na Mata musamman yadda aka yi waje da ‘yan Matan Afrika a gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a Canada.

Novak Djokovic Jarumin Tennis na duniya
Novak Djokovic Jarumin Tennis na duniya REUTERS/Toby Melville
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.