Isa ga babban shafi
Wasanni

Falcao zai yi gwajin lafiyarsa

Dan wasan gaba na Colombia Radamel Falcao zai yi gwajin lafiyarsa don tantance shi ko ya na da kuzarin dawowa Monaco don ci gaba ta murza tamnaula. 

Radamel Falcao na Monaco
Radamel Falcao na Monaco REUTERS/Stephane Mahe
Talla

Falcao mai shekaru 30 bai buga gasar Ligue 1 ba tun lokacin da ya sha naushi a kai a wasan da suka doke Nice da ci 4-0 makwanni uku da suka gabata.

Matukar dai lilkitoci suka bayar da tabbacin cewa ya samu cikakkiyar lafiya, to lallai zai buga wasan da Monaco za ta yi da Toulouse a ranar Jumma’a mai zuwa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.