Wasanni
Nijar ta yi nasarar zuwa gasar neman kofin duniya na 'yan kasa da shekaru 17
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:25
Karon farko a tarihi, Nijar ta yi nasarar zuwa gasar duniya ta neman kofin kwallon kafa na matasa 'yan kasa da shekaru 17 a duniya wadda aka fara a wannan juma'a a kasar India.Abdoulaye Issa, ya yi mana dubi a game da muhimmancin wannan dama da Nijar ta sama da kuma irin kalubalen da ke gabanta lura da cewa wannan ne karon farko da ta ke halartar gasar.